Falalar Azumin Ranar Arfa

  Falalar Azumin Ranar Afra.   YA KAI DAN UWA, GOBE FA RANARKA CE! Falalar ranar Arafa a bayyane take ga dukkan Musulmi, saboda kasancewar ranar ce babbar ranar Hajji, tsayuwa a cikinta ga Mahajjaci a filin Arafa shi ne babban rukunin aikin Hajji, kasancewarta cikin kwanaki goma mafiya falala, kasancewarta ranar da aka cika

Al’ajabi Part 5 Hausa Novel

**** AL‘AJABI part 5 ****  Ahmad yabita da kallo kmr ya fashe da kuka don takaici, ba’abin da yake so a ransa kmr jin karashen lbrn daya dauko jinsa amma ya yanke amma gashi bisa alama bazai samu ba, yadan gyara tsayuwa kadan yace “Amma humaira…..“ Tayi saurin katseshi da fadin “Ahmad!! idan kana yiwa

Al’ajabi Part 4 Hausa Novel

***** AL’AJABI PART 4 ****  A wasu lktn idan na dubi a yadda rayuwarmu ke tafiya sai naga kmr a mafarki don ban taba zaton zan tsinci kaina a hali kwatankwacin haka ba, da ace shekaru biyu kacal da suka wuce wani zai fad min cewa haka zata faru koda zai nutse a kasa do

Al’ajabi Part 3 Hausa Novel

**** AL’AJABI PART 3**** BAYAN WATA BIYU DA KAMMALA MAKARANTARMU  Ranar wata juma‘a da bazan manta ta ba tun misalin 4:30pm dana kwanta a dakina na kishingida kaina bisa lallausar katifar gadona sanyin A-C na ratsani ta ko‘ina daga na‘urorin sanyaya dakin, fuskata fresh ba wani abu dake damuna musayar sakwannin soyayya kawai muke yi

Al’ajabi Part 2 Hausa Novel

***** AL’AJABI PART 2***** MUM ta dade tana kallona cikin takaici jim kadan tace ” Me tayi miki kika mareta??” Na koma kan kujera na zauna nace ” zuwa… tayi ta giftani ina kallo ta kare min ban gani ba kuma tambayarta tayi min shiru.” ta kada kai tace ” lallai humaira rashin mutuncin naki

Al’ajabi Pert 1 Hausa Novel

****** AL’AJABI PART 1 ****** Tsaye yake ya dafa tebirin dake gabansa tare da rankwafawa kansa na kallon tebirin dake gabansa, kallo daya zaka yi masa kasan a cikin damuwa yake. Ya dago kansa tare da matsawa yaci gaba da takawa ya fara safa da marwa a cikin faffadan ofis din nasa, tsawon lokuta ya