Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Abinda Buhari Ya Fadawa Manema Labarai A Filin Jirgi - Kokuwa


Shugaban Kasa Muhamnadu Buhari Ya Shaidawa Manema Labarai Cewa Yanzu Haka Lafiyar Shi Kalau.


Kuma Yanzu Haka Dai Kun ganni ina kallon fareti, Kuma Ya Kara Da Cewa Yanzu Haka Ina da karfi. Idan ma kana jin zaka yi kokawa ne da ni to bismillah," Dukka Ya Fadi Hakanne Cikin Harshen Hausa " Kamar Dai Yadda Kowa Ya Sani Shugaba Muhammadu Buhari Mutum Ne Mai Matukar Son Barkonci Da Murmushi Akoda Ysushe.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia