Baje Kolin Adam A Zango A Social Media Shin Yayi Tasiri Kuwa

THE PRICE OF KANNYWOOD ADAM A ZANGO MARCIN KAN DUTSE

Adam A. Zango ya taba bayyana kansa a matsayin "dankali sha kushe"


Hausawa na cewa Yarima Gatan Sarki. Watakila hakan ne ya sa "Prince Zango", wanda ke taka rawa daban-daban a masana'antar fina-finan Hausa, ya dade yana jan zarensa.

Zango dai mawaki ne, haka kuma yana bayar da umarni, kana yana fitowa a matsayin jarumi. Wannan basira da Allah ya yi masa ta sa yana da mabiya sosai a shafukansa na sada zumunta.

A Instagram kadai, yana da mabiya 147,000, yayin da yake da mabiya kusan 7,000 a Twitter.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia