Baje Kolin Jarumin Jarumai Sadiq Sani Sadiq A Social Media - Gareku Masoya

MALAM MATI @ SADI Q SANI SADIQƊan Marayan Zaki, shi ne sunan da wadansu ke kiransa. Sau biyu a jere, Saddiq yana lashe kyautar Jarumin-Jarumai ta Kannywood.


Yana fitowa a manyan fina-finai, sannan ya iya amfani da kalmomi wajen isar da sakonsa. Fim dinsa na baya-bayan nan da ya fi jan hankalin masu kallo shi ne 'Mati Da Lado'.

Saddiq yana da mabiya a shafin Instagram sama da 111,000.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia