Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Farashin Buhun Shinkafa Ya Soma Saukowa A Jihar Kano

Rahotanni Daga Jihar Kano Sun Nuna Cewa Farashin Buhun Shinkafa A Kasuwar Singa Dake Jihar Kano Ya Fara  Saukowa

 Inda Ada Ake Saidashi Akan Kudi N13,00 Zuwa N14,00 Yanzu Haka Kuma Ana Saidashi Akan N12,500.

 A Yayinda Wakilinmu Ya Zagaya Cikin Kasuwar Ta Singa Domin Ganewa Idanuwansa Harya Samu Nasarar Zantawa Da Wasu Mazauna Kasuwar Inda Mutane Da Dama Suka Bayyana Farin Cikinsu Tareda Fatan Samun Sauki Akan Dukkanin Kayan Masarufi.
0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia