Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Kungiyar Boko Haram Ta Bude Gidan Rediyo A Kamaru

Kungiyar Boko Haram Ta Bude Gidan Rediyo A Kasar Kamaru Inda Suke Watsa Shirye Shiryensu A Zangon Fm,  A Kan Mita 96.8
Shidai Wannan Gidan Rediyon Sun Kafa Shine A Garin Kaltomari A Jihar Arewa Mai Nisan Kan Iyakar Nigeria Da Kasar Kamaru Inda Suke Yada Farfaganda Tareda Karyata Kasashen Da Suke Cewa Sunayin galaba Akansu.

Wanda Wannan Alamarin Yake Matukar Ciwa Gwamnatin Kasar Ta Kamaru Tuwo A Kwarya Domin Gano Inda Yan Kungiyar Ta Boko Haram Ke Watsa Wadan Nan Shirye Shirye.

Domin Haka Matasa Sai Ayi Hattara Da Kamo Ire Iren Wadan Nan Tashoshi Na Hausa Ko Turanci Domin Gujewa Daukar Miyagun Akidu Wanda Hakan Ke Iya Kai Mutum Ga Hallaka..


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia