Labari : An Nada Sabon Inspecton Yan Sanda - Nigeria


Shugaban Nigeria Muhamnadu Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Yan Sanda Na Kasa.

Hakan Ya Biyo Bayan Saukar Tsohon Inspecton Yan Sandan Nigeria Solomon Arase, wanda ya kammala aiki bayan cikarsa shekaru 60 a duniya,

inda aka maye gurbinsa da Ibraheem Kpotum Idris a matsayin sabon inspecton 'yan sanda Na Kasa . 

shidai Ibrahim Kpotum Idris mutumin Jihar Naija Ne Dake Arewa Cin Kasar nan .


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia