Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yaron Da Kishiyar Mahaifiyar Sa Ta Kakkar Yawa Kafafu Ya Warke


Musa Yaron Da Kishiyar Mahaifiyar Sa Ta kakkaryawa Kafafu A Jihar Kano Ya Fara Ya Warke

Idan Baku Mantan A Kwanakin Baya Mun Kawo Muku Cewa Uwar Gidan Shugaban Kasa Hajiya Aisha Muhamnadu Buhari Ta Turo Andauki Yaron Da Kano Zuwa Abuja Don Kula Da Lafiyarsa.

KALLE SHI CIKIN HOTUNA YANA WASA..


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia