Nijar : Yan Gudun Hijira Na Cikin Mawuyacin Hali

Kimanin Mutane 50,000 Rikicin Boko Haram Yaidaita A Garin Bossa A Jamhuriyar NijarMinistan Harkokin Cikin Gidan Nijar, Bozoun Muhammadu Ne Ya Sanar Da Hakan A Yayinda Yakai Ziyara Sansanin Yan Gudun Hijira

 Inda Ya Karada Cewa Har Yanzu Jama'a Naci Gaba Da Kwararowa Sansanin,  Wanda Hakan Yasa Masu Isowa Sansanin A Yanzu Basa Samun Abinci. 


Sannan Ya Bayyana  Harkokin Kiwon Lafiya A Sansanin Da Cewar Sun Tabarbarewa

Yanzu Dai Haka Hukumar Dake Samar Da abinci Ta Duniya Tace Tana Nan Tana Shirin Kara Ninka Agajin Abincin Da Take Aikewa Dashi Sansanin.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia