Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Sabon Tsarin Mtn Na Samun Bonus Sanya Katin N100 Ka Samu N500

[GARABASA] Sabon Tsarin Mtn Na Samun Bonus Sanya Katin N100 Ka Samu N500

Wanna Wani Sabon Tsarin Mtn Ne Mai Suna Smartpact Wanda Wannan Tsarin Zaiba Mutum Damar Samun Bonus Din N500 A Duk Lokacinda Ya Sanya Katin N100 Idan Kuma N200 Kasa Zaka Samu Bonus Din N1000 Nan Take


Sannan Bugu Da Kari Wannan Tsarin Bawai Na Lokaci Daya Bane Kadai A,a Mutum Zai Mori Wannan Tsarin Ne Tun Daga Ranarda Yayi Register Layinsa Har Zuwa Tsawon Watanni Shida Wato Rabin Shekara Kenan


Amma Sai Dai Shi Wannan Tsarin Na Smartpact Bashida Migration Code


Shi Tsarine Da Yake Zuwa Kai Tsaye A Sabon Sim Kuma Duk Wanda Ya Canja Tsarin To Bashida Damar Komawa Har Abada


Domin Haka Ga Duk Mai Bukatar Mare Wannan Garabasa Ta Mtn Smartpact To Maza Ya Garzaya Kasuwa Mafi Kusa Dashi Domin Nemo Sabon Layin Mtn


Wanda A Yanzu Haka Ko Wanne Irin Sabon Layin Mtn Da Wannan Tsarin Yake Zuwa


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia