Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Sojojin Nigeria Sun Ceto Mutane 5,000 Daga Hannun Boko Haram


Dakarun Runduna Ta 21 Na Sojojin Nigeria sunce sun ceto mutane 5,000 wadanda yan boko haram su kayi garkuwa dasu .

Cikin wata sanarwa da ta fito daga rundunar sojin tace ansamu Nasarar ceto mutanenne bayan wata fafatawa da akayi a kauyukan Zangebe da Waiwa da Algati da kuma Mainari dake Jihar Borno.

Sanar war wacce ta fito daga wurin daractan yada Labari na rundunar Sojin Nigeria SK Sani Usman Kuka Sheka Inda Yace Yayin Fafatawar Sojojin Nigeria sunyi nasarar kashe yan boko haram goma tareda raunata wasu daga cikin su.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia