Sojojin Nigeria Sun Kakkabe Sansanin Barayin Shanu a Jihar Zamfara

A Bisa Kokarin Da Dakarun Sojojin Nigeria Sukeyi Na Ganin Sun Kakkabe Barayin Shanu Da Masu Garkuwa Da Mutane A Yankunan Maso Yammacin Kasarnan. 

Gamayyar Sojoji Tareda Hadin Guiwar Wasu Jami'an Tsaro Sunyi Nasarar Kakkabe Sansanin 'yan Bindiga a yankin karamar hukumar Maru Dake Jihar Zamfara.

Inda a yayin artabun Sojoji Sukayi nasarar kashe tara daga cikin yan bindigar inda sauran kuma sukasha da kyar Tareda muna nan raunuka


Sannan Kuma Anyi Nasarar Kwace wasu Makamai da dama gami da babura.

KALLESU CIKIN HOTUNA...


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia