Tsagerun Naija Delta Avengers Sunce Babu Wani Sulhu Da Zasuyi Da Gwamnatin TarayyaBabu Wani Zaman Sulhu Da Za Mu Yi Da Gwamnatin Tarayya. Duk Wani Kwamiti Da Gwamnati Za Ta Kafa Domin Yin Zama Da Mu Ta Yi A Banza, Kamar Yadda Tsagerun Niger Delta Suka Bayyana A Yau Ta Kafar Sadarwarsu Ta Twitter


A gefe daya kuma 'yan tawayen sun sake fasa wani bututun mai a yankin na Niger Delta a yau


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia