Yadda Aka Watsar Da Da Abincin Da Almajiran Zakzaky Suka Raba Akan Titunan Gyallesu
Hakan Ya Biyu Bayan Cika Wasiyyar Babban Malamin Da Dalibansa Suka yi Kamar Yadda Suka ce


Yin Hakan Ba Sabon Abu Bane Sakamakon Duk Shekara Idan Watan Ramadan Ya Kama Malam Yana Raba Abinci Ga Muskinan Wannan Unguwa Ta Kyallesu Amma A Wannan Karon Sai Gashi A samu Tanger da Inda Bayan Sun Gama Rabawa Saiga Wasu Suna Biyu Bayan Su Inda Sukebi Gida Gida Suna Karbe Abincin Suna Zubarwa Akan Titi Suna Takawa Suna Cewa Bamaso Dukda Cewa Wasu Da Yawa Cikin Unguwar Sun Nuna Rashin Jin Dadinsu Akan AlamarinGa dai Kadan Cikin Hotunan Abunda Ya Faru Meza Kuce Akan Hakan0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia