Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yadda Ake Siyan 200Mb Data Bundle Akan Kudi N200 A Layin Etisalat NG


Tabbata Cikin Layin Ka Akwai Kudi N200 Ko Fiye Da Hakan Saika Danna. *229*2*10# Nan Take Zasu Cire N200 A Account Dinka Su Baka 200Mb.

Domin Duba Mb Saika Danna *228#

Daure Ku Gayyato Mana Abokanan Ku Daga Facebook, Twitter, whittsapp Zuwa Wannan Shafi Mai Tarin Albarka0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia