Yadda Zaka Sami Kyautar Mb Data 50 + N264 A Layin Airtel NG Happy RamadanYadda Zaka Sami Kyautar Mb Data 50 Tareda Kudin Kira Na Airtel To Airtel Kyauta A Duk Ko Wanne Sanya Kati A Layin ka na Airtel 

 Wannan Wata Garabasace Ta Musamman Da Kamfanin Airtel Nigeria Suka Samar Da Ita Domin Saukakama Costomominsu Amma Sai dai Shi Wannan Tsarin Yana Aikine A Sabon Sim Kadai 

 Wanda Kamfanin Na Airtel Suka Samar Mai Dake Da Tambarin AIRTEL SMART NETWORK

 Domin Haka Maza Ku Garzaya Kasuwa Mafi Kusa Daku  Domin Mallakar Wanna Layin Ga Duk Kuma Meshi in Shi Kenan Ya Huta


Ga dai Yadda Tsarin Yake

Kawai Bayan Ka Mallaki Layin A Duk Lokacin Da Zaka Loda Kati A Mai makon Ka Danna *126*kudi# saika Danna *555*Kudi#


Da Zaran Kayi Nan Take Zasu Baka Mb 50 da Kudin Kira Airtel to Airtel N264 Sannan Kuma N100 Tananan Basu Tabama Ba Domin Dubawa Saika Danna *556# Allah Ya Bamu Saa Asha Ruwa Lafiya


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia