Yadda Tauraruwar Nafisa Abdullahi Take Haskawa A Social Media Gareku Masoya

NAFEESA ABDULLAHI TAURARUWAN TAURARINafisa Abdullahi ce jarumar jarumai, yayin da Saddiq Sani Saddiq ya lashe kyautar jarumin jarumai a bikin Kannywood na shekarar 2015.


Tun lokacin da ta fara fitowa a fim din 'Sai Wata Rana', Nafisa Abdullahi ta ja hankulan masu kallon fina-finan Kanyywood. Salonta na iya yin kuka a fim na daukar hankalin masu kallo.

Nafisa tana da mabiya sama da 189,000 a shafinta na Instagram, yayin da take da mabiya kusan 42,000 a Twitter.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia