Yadda Zaka Se 2Gb Mb Data Bundle Akan Kudi N200 A Layin Airtel NG


Shin Ko Kasan Yanzu Haka Kamfanin Airtel Suma Sunbi Sahun Takwarorin Su Na Mtn/Etisalat Wurin Saukakama Costomominsu


Inda Yanzu Haka Su Kirkiro Wani Tsari Wanda Basu Tabayin Kamar saba Inda Tsarin Yake Bama Costomominsu Damar MallakarMb Data Mai Tarin Yawa Akan Yan Kudi Kalilan

Domin Haka Ga Duk Mai Bukatar Moran Wannan Garabasar Ka Tabbatar Layin kaAkwai Kudin Da Suka Kaima no N200 Saika Danna *482# zasu baka 2 option Saikayi reply da 1 Shi Kenan nan take Zasuyima message kamar yadda ka Gani a jikin hoton dake sama harna tsawon kwana 28
0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia