Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yadda Zaka Se Tsarin Tura Sakonni A Layin Airtel NG


Wannan wani tsarine na musamman dake bama mutum damar siyan Tsarin Aika Sakon SMS Masu Yawa Akan Yan Kudi Kalilan Domin haka ga duk mai sha'awar morar wannan tsari saiya danna *160# Zaka ga OPTION Saika Zabi wanda yayima ya farane daga 10 Messages akan kudi N25 Har Zuwa 100 messages Akan kudi N200.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia