'Yan Bindiga Suna Kai Hare Hare A Jihar Ogun

Wasu Yan Bindiga Sunkai Hari A Yankin Koreko-Ogijo Na Jihar Ogun Inda Suka Kashe Mutane Uku. 

Kwamin Shinar Jahar Abdulmajid Ali Shaidawa manema labarai  cewa, Mutane Uku Aka Kashe, Kuma Mutane Biyu Suka Bace.

Sai Dai Mazauna Yankin Da Lamarin Ya Auku Sunce Mutane Goma Sha Biyar Ne Aka Kashe A Yayin Harin. 


Wata Majiya Tace, Maharan Sun Kai Harinne Bisa Zargin Da Suke Yima Wasu Daga Cikin Alummar Yankin Na Taimakawa Jami'an Tsaro Yan Sanda Da Bayanai Akan Su. 


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia