Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Zahra Buhari Tana Daukar Selfie Da Mahaifinta Bayan Dawowarsa Daga Landon

Alal Hakika Babban Farin Cikin Ko Wanne 'Da Na Gari Shine Ya Ganshi Tare Da Iyayensa Cikin Dawwa Mammen Farin Ciki Da Anna Shuga

 Domin Haka Itama Hajiya Zahra Muhamnadu Buhari Ba' a Barta A Bayaba Waje Nuna Farin Cikin Ta A Fili Bisa Nasarar Lafiyar Da Mahaifinta Ya Samu


 Kundai Gani Gashinan Tareda Mahaifinta Suna Cikin Farin Ciki Da Nishadi Harma Da Daukar Kai Hoto


Fatanmu Allah Yaci Gaba Da Tsare Mana Shugaban Kasar Mu Nigeria Kuma Ya Kara Masa Lafiya Ya Bashi Ikon Cika Alkawarurrukan Daya Dauka Ameen.
0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia