Home

Music

Video

Kanny

Tags:

An Yankewa wani dan Nigeria hukuncin daurin shakara takwas a gidan yariAn yankewa wani dan Najeriya, hukuncin daurin shekaru takwas a gidan an kuma ci shi tarar Dalar Amurka dubu goma, a kasar Cambodia, a bisa laifin safaran kwayar Meth.


Shi dai wannan dan Najeriya, wanda yayi ikirarin cewa shi mai wasan kwallon kafa ne sunan shi Francis Ihenwe Oderah, an kama shi da kwayar Meth, mai nauyin giram 100, a watan Janairu.

Oderah, yace shi ba dila bane shi dan aike ne wanda shi ke kaiwa masu bukata.

Alkalin da ya yake masa hukunci mai shara’a Svay Tonh, yace wayoyin hannu uku da fasfo din da aka kwace a hannun mai laifin za’a maida masa.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia