Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Kannywood : Manyan Yan Wasanda Suka Sami Kyautar City People Intertiment Award 2016


Kannywood : Manyan Yan Wasanda Suka Sami Kyautar City People Intertiment Award 2016


Kamar Yadda Aka Saba Bana Ma Dai Wan Nan Bukin An Yishine A garin Lagas.

Inda Shahararren Dan Wasan Nan YAKUBU MUHAMMAD Ya Samu Kyautar Gwarzon Shekara.
Sai Mai Biye Masa A Bangaren Mata Itace NAFISA ABDULLAHI Inda Itama Ta Samu Kyautar, Gwarzuwar Shekara.

Rahama Sadau

Sai Mai Biye Musu Itace Rahama Sadau Inda Ita Kuma Ta Samu Kyautar Tauraruwar Kannywood Ta 2016.

Sai Hassan Giggs Inda Shi Kuma Ya Lashe Kyautar Best Director.

Sannan A Bankaren Fina-Finai Kuwa Film Din KWASKA Na Jarumi Adam A Zango Shine Ya Lashe Kyautar Film Din Da Yafi Ko Wanne Kyau A Wannan Shekaran.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia