Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Mutanen Da Sukafi Kowa Kudi A DuniyaFitacciyar mawakiyar nan Taylor Swift ita ce ta zo ta farko a jerin sunayen fitattatun mutane 100 da suka fi kudi da mujallar Forbes ke fitarwa a duk shekara.

Mawakiyar, Taylor, mai kadarar da darajarsu ta kai $170m na gaba da Adele, wacce ke matsayi na 9 a jerin sunayen shahararrun da $80m.

Fitaccen dan kwallon Portugal da Real Madrid Cristiano Ronaldo, yana matsayi na hudu da $88m, yayin da Lionel Messi ke mataki na takwas da $81m.

Sai Madonna da ke matsayi na 12 da $76.5m sai kuma Rihanna da ke matsayi na 13 da $75m.
Masu kudin duniya

1 Taylor Swift - $170m

2One Direction - $110m

3 James Patterson - $95m

4 Cristiano Ronaldo - $88m

6 Kevin Hart - $87.5m

8 Lionel Messi - $81.5m

Mujallar Forbes
AFP

Taylor dai ta samu sama da $200m a wasannin da ta yi a kasashen duniya a bara.

Tsohon saurayin mawakiyar Calvin Harris ne a matsayi na 21 da $63m.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia