Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yadda Zaka Se 1.5 Gigabyte Akan Kudi N500 A Layin Airtel NGYadda Zaka Se 1.5 Gigabyte Akan Kudi N500 A Layin Airtel NG


Shin Ko Kasan Cewa Yanzu Haka Kamfanin Sadarwa Na Airtel Sune Kan Gaba Wurin Saukakama Costomominsu Wurin Seda Damin Data Kan Farashi Mai Sauki Da Rahusa.

Inda Yanzu Haka Suka Kaddamar Da Wani Sabon Tsarin Su Mai Suna SmartTrybe Wanda Wannan Tsarin Ya Kunshi Garabasoshi Masu Tarin yawa Cikin su kuwa harda Yadda zakase 1.5Gb Akan Kudi N500 Inda zaka Moresu Harna Tsawon Kwana 7

Wacce Wannan Damace Kadai Ga Wanda Ya Shiga Wannan Tsarin Na SmartTrybe Domin Haka Ga Duk Mai Bukatar Moran Wannan Garabasa Sai Ya Danna *312# Domin Komawa Tsarin SmartTrybe Beach ayanka Koma Sai Ka Danna *312*2# Zasu Baka OPTION Kamar Haka.

KALLA CIKIN HOTO..


To Kawai Saikayi Reply Da 1 Nan Take Zasu Cire N500 Su Baka 1.5 Gigabyte Harna Tsahon Kwana ki 7. A More Lapiya Daga Taskar HausaMedia.Com.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia