Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yadda Zaka Se 1.5Gb Akan Kudi N50 Da Kuma 500Mb akan Kudi N25 A Layin Airtel NG

airtel
Sabon Tsarin Airtel Mai Suna SmartType Tsarine Dake Bada Damar Siyan Damin Data Mai Yawan Gaske Akan Yan Kudi Kalilan Yadda Mutum Zai Iya Siyan 1.5 Gigabyte Akan Kudi N50 Kacal Da Kuma 500Mb Akan Kudi N25 Wanda Wadan Nan Mb Zaka Iyayin Komai Dasu Browsing Da Download Da Komai Da Komai

Sai Dai Su Wadannan Mb n Ana Iya Amfanine Dasu Kadai Da Dare Daga Misalin Karfe 12am Na Dare Zuwa Karfe 5am Na Asuba Domin Yin Hijira Daga Tsarin Da Kake Zuwa Tsarin SmartTryb Saika Danna *312# Zasu Baka OPTIONS Kamar Haka...


To Sai Kayi Reply Da Number 1 Zaka Samu Sako Kamar Haka

Welcome to trybe. use N48 daily and enjoy 5mb free, trybe 2 trybe call free, And Free night call bitween 11pm and 5:59am.

Domin Siyan Data Kuma Saika Sake Danna *312*3# Zasu Baka OPTIONS Kamar Haka..


Idan 500Mb Kakeso Sai Kayi Reply Da 1 Idan Kuma 1.5gb N50 Kakeso Sai Kayi Reply Da 2.. A More Lafiya.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia