Babban Bankin Nigeria CBN Ya Haram Tawa Bankuna 9 Kauwanci A Internet


Sudai Wadan Nan Bankunan Ana Zarginsu Ne Dakin Saka Kudade Sama Da 2 Biliyan Mallakar Kamfanin Mai Na EFCC A Asusun Gwamnatin Tarayya Na Bai Daya, Inda Sabon Shugaban Babban Bankin Nigeria Dokta Maikanti Kacalla Baru Yace Za'a Dage Wannan Dokar Ne Da Zaran Bankunan Sun Saka Kudaden A Asusun Gwamnati.

Bankunan Dai Da Aka Sanyama Wannan Doka Sune.

1= United Bank of Africa UBA Bank - $530m
2= First Bank Of Nigeria (FBN) $469m
3= Diamond Bank Plc - $287m
4= Sterling Bank Plc - $269m
5= Sky Bank Plc - $221m
6= Fidelity Bank - $209m
7= Keystone Bank - $139m
8= First City Munument Bank (FCMB) - $125m
9= Heritage Bank - $85m


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia