[Hotuna] Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Cilla Kasar Kenya


Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Nufi Kasar Kenya Domin Halartar Taron Kasa Da Kasa Kan Bunkasa Afrika A Kenya wanda gwamnatin Japan ta dauki nauyin gudanar da shi.

Taron dai zai ba da fifiko kan yin garambawul kan tsarin tattalin arziki ta hanyar inganta arzikin kasa da kafa masana'antu, bunkasa kiwon lafiya da Harkokin rayuwar al'umma ta yau da kullum. Ana dai tsara Shugaba Buhari zai sadu da manyan 'yan kasuwa daga Japan inda kuma zai tattauna da Shugaban Kasar Jqpan, Shinzo Abe

KALLA CIKIN HOTUNA YAYIN TAFIYAR


.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia