Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Kungiyar Cristocin Nigeria CAN Ta Wargaje Gida Biyu


Hakan Kuwa Ya Farune Tun Biyo Bayan Rikicin Shugaban Cin Daya Barke A Kungiyar Inda Shiyoyyi Goma Sha Tara Na Na Jihohin Arewacin Kasar Nan Sukaki Amincewa Da Nadinda Akayiwa Reverend Pasto Ayokunle A Matsayin Sabon Shugaban Kungiyar.

Inda Suke Zargin Cewa An Tafka Mummunan Magudin A Zaben, Sannan Kuma Suka Zargi Tsohon Shugaban Kungiyar Pasto Ayo Oritsefor Da Shirya Makar Kashiya A Zaben, Sannan Kuma Suka Zargi Sabon Shugaban Da Nuna Musu Wariya.. Duk Dace Har Zuwa Yanzu Sabon Shugaban Da Aka Zaba Bai Ce Komai Ba, Amma Wasu Cikin Manyan Cristocin Shiyyar Kudan Cin Kasar Nan Sun Maida Martani.

A Wani Jawabi Kuwa Da Kungiyoyi Biyu Na Cristocin Arewa Suka Fitar Wacce Reverend Luka Shehu Da Hon Peter Luka Suka Sanyawa Hannu Daga Jihar Filato, Suna Mai Cewa Rashin Adalci, Algushu, Karairayi, Sune Sukasa Yanzu Suka Koma Ga Kungiyar NNCA Wacce Dama Can Akwsi Ta Kun Kafin Samun 'Yan Cin Kan Kasarnan.

Wanda Hakan Ke Kara Nuni Da Cewa Yanzu Haka Dai Kungiyar Ta CAN Ta Dare Zuwa Gida Biyu.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia