Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Majalisar Din Kin Duniya Tace Akwai Kananun Makamai Sama Da Million 300 A Kasar Nan


A Wani Rahoto Da Majalisar Din Kin Duniya Ta Fitar Ya Nuna Cewa Safarar Kananun Makamai Yana Matukar Kara Kamari Tareda Barazana Ga Tsaron Kasar Nan Gadai Rahoton Da Suka Fitar.


Kamar Yadda Cibiyar majalisar mai tabbatar da zaman lafiya da hana yaɗuwar makamai ta ce kashi 70 cikin ɗari na makaman da ake samu ta haramtacciyar hanya a frika ta yamma suna Najeriya.

Wasu daga cikin makaman sun fito ne daga Mali da kuma Libya, kasashen da har yanzu suke fuskantar tashe-tashen hankula.

MDD ta ce kasancewar wadannan makamai na barazana ga Nigeria.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia