Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Tsohon Shugaban Alkalan Jihar Delta Ya Mutu Jemes Omo-Agege


Tsohon Shugaban Alkalan Ya Mutune A Ranar Alhamis Din Nan Data Gabata, 18 Ga Watan Ogusta, Ya Mutune Yanada Da Shekaru 83 A Duniya Biyo Bayan Wata 'Yar Gajeruwar Rashin Lafiya Da Yayi, Kamar Yadda Jaridar Vanguard Ta Ruwaito.

Kuma Ya Kasance Cif Jastis A Tsakanin Watan Octoba Zuwa Nuwamba A Shekarar 1993.Shidai Tsohon Shugaban Alkalan Dan Asalin Jihar Delta Ne Karamar Hukumar Ughelli Ta Arewa A Jihar Delta.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia