Yadda Farashin Danyen Mai Ya Karu Daga $35 Zuwa $51.19


Farashin albarkatun man fetur ya kai dalar Amurka 51.19 a kasuwar duniya.

A ranar Juma'a 19 Ga Watan Ogista Farashin albarkatun man fetur ya kai dalar Amurka 51.19 a kasuwar duniya.

A ranar Alhamis kuma 18 ga wata an sayar da man kan dala 51.02 inda ya karkare kan dala 50.88.

Samfurin West texas kuma an sayar da shi kan dala 48.20. an sayar da man samfurin Brent kand dala 51.19 wanda wannan ne karo na farko da man ya tashi haka tun ranar 22 ga watan Yuli..


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia