Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Zai Yi Matukar Wahala A Iya Kauda Boko Haram Kwata Kwata - TY Buratai

Abubakar Shekau

Shugaban Sojin Najeriya, Tukur Burutai ya ce lallai zai yi wuya ace wai an kau da kungiyar Boko Haram kwata-kwata a yankin Arewa Maso gabas saboda girman da yankin take dashi musamman ta yankin jihar Borno.

Yace akwai kauyuka da dama a yankin wadanda suke da nisan gaske kuma a yanayi na damina da muke cika ba zai yiwu soji su kai wata samame dajin ko yankin ba.

Ya ce ya jinjina ma shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya maida babban barikin soji yankin Arewa Maso gabas din.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia