Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Adam A Zango Ya Sake Sakin Sababbin Hotuna

Adam A. Zango Shahararren Mawakin ne Kuma Jarumi A Fagen Shirya Fina-finan Hausa Na Kannywood A Arewacin Nigeria Jarumin Ya Saki Sababbin Hotunan Nasane A Lokuta Maban Banta A Shafinshi Na Instagram. Hotuna ne masu matukar kyan kallo.


A Inda yanzu haka Jarumin yake kan daukar hotunan sabon Video Album dinshi mai suna 'MAI LAYA' Ga kadan daga cikin wasu fallaye na hotunan Video..


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia