Buhari - Mun Dakile Duk Wata Kafan Aringizo A Kasafin Kudin Badi


Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa sun tsara dukkan wasu matakai na dakile, duk wani kokarin da za'ayi nayin aringizo a kasafin kudin badi.

Kuma Shugaba Muhammadu Buhari yayi alwashin cewa da zaran Majalisa ta kammala aikinta a kan kasafin kudin na 2017, kuma ta dawo masa dashi, to zai cire duk wani aringizon da akayi.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia