Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Hadiza Gabon Naci Gaba Da Tallafa Kananun Yara Dalibai


Wannan Ba Shine Karo Na Farko Da Jarumar Ke Tallafa Kananun Yara Dalibai Yan Makaranta Da Sauran Mabukata Ba A Fadin Nigeria. Domin Itace Jaruma Ta Farko Data Fara Tallafawa Yan Gudun Hijira A Sassa Daban Badan Na Nigeria Da Kayan Abinci Da Kuma Ababen More Rayuwa.

Wanda Alal Hakika Wannan Jaruma Ta Cancanci Da A Gode Mata Yi Mata Addu'a Akan Manufofinta Na Alkhairi.

KALLA CIKIN HOTUNA : Yadda Tallafinta Ga Dalibai Ya Kasance.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia