Hadiza Gabon Zan Shiga Fina Finan Hollywood Indai Akwai Tanadin Hijab

Hadiza Gabon
Fitacciyar jaruman wasan Hausan nan, Hadiza Gabon ta nuna cewa a shirye take ta rika fitowa a Finafinan Amurka wato, Hollywood idan har akwai wani shiri da aka tanadi sanya Hijabi a cikinsa.

Ta kuma nuna cewa ba ta da niyyar barin Kannywood inda ta nuna cewa tun da farko a rayuwarta, aikin koyarwa ta take sha'awa sai dai ta tabbatar da cewa duk da yake tana taka rawa a Finafinan Hausa amma har yanzu harshenta bai nina ba.

Source :- 1Arewa.com


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia