Home

Music

Video

Kanny

Tags:

An Kai Harin Kunar Bakin Wake A kasuwar Shanu Da Ke Jahar Borno

Rahotanni daga Maiduguri sun tabbatar da cewa an kai harin kunar bakin wake a kasuwar Shanu da ke jihar Borno.

Harin dai ya zo ne a daidai lokacin da Sojojin Nijeriya suka bayar da tabbacin cewa kafin a shiga sabuwar shekara,

babu sauran fargabar hare haren kunar bakin wake da mayakan Boko Haram ke kaiwa a yankin sakamakon nasarar da sojoji suka samu wajen murkushe sansanin mayakan na karshe da ke cikin kurkumij Dajin Sambisa.
Ga hutunan da nan kasa.

Share this


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMedia