Za A Dawo Da Rahama Sadau Harkan Film

Rahama Sadau And Akon

MOPPAN Na Duba Yiwuwar Dawo Da Tsohuwar Korarriyar Jaruma Rahama Sadau.

Kamar yadda wata majiya tq duniyar fina-finan Kannywood ta ruwaito cewa kungiyar masu shirya fina-finan Hausa MOPPAN na duba yiwuwar dawo da Jaruma Rahma Sadau harkar fim bayan kama kafa da wasu manyan jaruman Kannywood din sukayi.

Rahma wadda ba ta jima da dawowa daga kasar Amurka ba, da taje bisa gayyatar mawaki Akon domin ta kallon yadda suke gudanar da daukar sabon fim dinsu ance tayi nadamar abinda ta aikata a baya wanda ya ja aka kore ta a Mayana’antar Kannywood din wato na rungumar mawaki Classiq.

Yaya kuke ganin wannan mataki? Shin kun goyi baya a dawo da jarumar ko a’a?


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia