An Kama Yan Luwadi 53 A Wajan Biki A Zaria.Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna a Najeriya ta gurfanar da mutane 53 da ake zargi da halartar bikin daurin auren wasu mazaje biyu da aka yi a garin Zaria, inda ake zarginsu da karya doka.

‘Yan sanda sun cafke mutanen ne a cikin daren 15 ga wannan wata a lokacin da suka samu labarin cewa ana gudanar da binkin daurin auren kartin biyu a wani otel da ke garin na Zaria.

® Ifr Hausa


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia