Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Gasa : Samu Gagarumar Kyauta Daga Jaruma Ummi Duniyar nan !

 ummee duniyarnan

Gasa : Samu Gagarumar Kyauta Daga Jaruma Ummi Duniyar nan.

Daga Shafinta Na Facebook.

Slm masoyana da abokan arziki inyimuku fatan alkairi da mika gaisuwa ta musaman gareku dare da rana Allah yabar zuminci baki daya nagode muku godiya baiyaka nice taku Ummee Duneeyarnan sanan ina sanar muku sabuwar gasa dazansa muku badan naisaba saidan kawai in nishadan tar damu kuyafeni ga gasar duk Wanda ya zama nafarkon sanar dani cewa film dina (Dije Rama) yafito kasuwa zakaci gasar............... Allah yabada sa.a ameeen Nagode.

Domin cin wannan gasa maza ku han zarta kuyi search din Ummee Duniyarnan kuyi adding dinta a matsayin friend wllh really ne babu yaudara, Allah ya bawa mai rabo sa'a.

© www.HausaMedia.Com


Share this


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMedia