Cikin Hotuna Jaruma Maryam Yahaya Tare Da Mawaki Adamu Hassan Nagudu.

 Maryam Yahya Pictures

Kalla Cikin Hotuna Jaruma Sabuwar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya Kenan Tare Da Mawaki Adamu Hassan Nagudu.


Maryam Yahaya Matashiyar Jarumar Ce Da Tauraruwar ta Ke Tsananin Haskawa A Duniyar Kannywood A Yau.


Inda Yanzu Haka Da Yawa Cikin Ma'abota Kallo Fina Finan Hausa Suke Ta Dakon Fitowar Wasu Daga Cikin Fina Finan ta. Kamar Irinsu.


"IDan Ana Dara", Mansoor, Jirgin So, Dan Macukule, Mijin Yarinya, Hasashe, Da Sauransu. Wadanda Kusan Mafi Yawan Fina Finan Na Kamfanin Jarumi Ali Nuhu Ne,


Mawaki Adamu Hassan Nagudu Kenan, Daya Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa A Jiya Da Yau, Kuma Mawaki Dan Kwalisa, Ga Amo Ga Sauti Ta Yadda Har Yau Tauraruwar Sa Ke Matukar Haskawa A Duniyar Waka.


Kuci Gaba Da Kasancewa Da Shafin HausaMedia.Com Domin Samun Abubuwan Da Suka Shafi Muradanku Na Yau Da Kullum.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia