Kalli Wani Kalar Wanka Da Mawaki Nura M Inuwa Yayi A Ranar Bikinsa


Kalli Wani Kalar Wanka Da Mawaki Nura M Inuwa Yayi A Ranar Bikinsa.


Nura M Inuwa, Mawaki Ne Daya Shahara Kuma Yayi Fice A Duniyar Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood Wanda Ya Shafe Tsawon Shekaru Tauraruwar Sa Tana Haskawa.


Ta Yadda Ya Fuskanci Kalubale Da Yawa Cikin Rayuwar Sa, Ta Yadda Aka Watsa Masa Gubar ACID A Fuskarsa Har Taso Tayi Sana Diyyar Rashin Ida Nuwansa, Wanda Hakan Ya Farune Duk A Dalilan Waka.


Kuma Nura M Inuwa Mutum ne Mai Tsananin Hakuri Da Juriya Da Kuma Iya Zamanta Kewa Da Mutane, Ta Yadda Ya Tara Dumbin Masoya A Nan Gida Nigeria Harma Da Kasashen Ketare.


Nura M Inuwa Ya Angwance Ne A Ranar 29 Ga Watan Hudu Na Shekakar Dubu Biyu Da Goma Sha Bakwai 29th /april/2017 Tare Da Amaryar Sa Malama Ameena.

® www.HausaMedia.Com


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia