Jaruma Hadizan Saima Ta Samu Kyautar Karramawa Ta Nollywood Personality Award.

 Hadiza Saima

Maman Kannywood Jaruma Hadizan Saima Ta Samu Kyautar Karramawa Ta Nollywood & Personality Award Na Wannan Shekarar 2017.


Hadizan Saima Daya Ce Daga Cikin Fitattun Manyan Jarumai Mata Masu Shekaru A Kannywood Da Tauraruwar Su Ke Haskawa A Yanzu, Ta Yadda Wasu Keyi Mata Lakabi Da Maman Kannywood.


Kuma Wannan Shine Karo Na Uku Da Jarumar Ta Samu Wannan Kyautar Ta Nollywood & Personality Award.

® www.HausaMedia.Com0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia