[Music] Download Rarara Malam Ya Hadiye Bakan Gizo

Rarara Malam Ya Hadiye Bakan Gizo

[MUSIC] Download Rarara Malam Ya Hadiye Bakan Gizo.

Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Dauda Kahutu Rarara Daya Yiwa Gwamnan Jahar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-rufa'i Mai Taken Malam Ya Hadiye Bakan Gizo.

Kamar Dai Yadda Al'ummar Zarian Jahar Kaduna Suka Sani, A Yau Ne Gwamnan Jahar Kaduna Ya Kaddamar Da Gagarumin Aikin Ruwan Da Aka Shafe Tsawon Shekaru Ana Cewa Za'ayi Za'ayi A Yankin Zaria, Wanda Ake Cewa Wai Bakan Gizo Ne Ke Tsotsewa Yankin Na Zaria Ruwan Sha. Wanda Yau Sai Gashi Allah Cikin Ikonsa Yasa Ankawo Karshen Wannan Batu, Domin Kuwa Yanzu Haka Ruwansha Ya Karade Cikin Birnin Zaria Da Kewayenta.

Kuma Yanzu Haka Ma Bugu Da Kari Anan Anaci Gaba Da Gudanar Da Wannan Aiki Domin Ganin Cewa Sauran Yankuna Daba Zaria Ba Suma Sun Samu Nasu.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia