Shin Ko Kun Gane Wacce Jaruma Ce Wannan A Kannywood ?

 Fati Washa

Kara Kara Qaqa Ana dara ga dare yayi, a daidai lokacin da shafin HausaMedia keta cuku cuku wajan ganin ya kawo muku sababbin hotunan wata jaruma daga cikin fitattun Jaruman Kannywood mata.

Sai gashi cikin binkicen mu da leke lekenmu munyi kacibus da wani hoto mai ban mamaki da alajabi da yayi kamance ceniya kwarai da hoton jarumar da muke shirin kawo muku.

Dukda cewa mu kanmu mun kidime kuma mun samu kanmu a dimuwa kwarai da gaske, sakamakon kasa tantance ko Ita Jarumar ce wannan ko kuma ba Ita bace domin kuwa hotone dake dauke da siffofi guda biyu, Siffar Maza Da Kuma Na Mata.

Gadai hoton nan ku tayamu dubawa Ko ku zaku iya tantan cewa, kuma ku Gane wacece.


® www.HausaMedia.Com


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia