Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Labari Da Dumi Dumi : 'Yan Biafra Sun Fara Kera Makami Mai Linzami

Biafra Nigeria

DA DUMI-DUMI: Inyamurai Sun Kera Makami Mai Linzami

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, masu fafutukar kafa kasar Biyafara sun fara zama jajayen wuya, sakamakon ikirarin kera makami mai Linzami da zai iya tarwatsa jihohin Arewa guda 10.

Makamin samfurin RS-28 Sarmat sun masa lakabi da Satan 404.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com |™ Hausa News And Entertainment Blog | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia