Wani Fasto Tare Da Mabiyansa Sama Da 200 Sun Musulunta A Kano


Shugaban Wani Coci Tare Da Mabiyansa Sama Da 200 Sun Karbi Musulunci A Kano

Daga Ahmad M Deedat Sumaila

Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake karamar hukumar Sumaila ta Jihar Kano, mai suna Michael, ya karbi Muslinci tare da magoya bayansa sama da dari biyu a da suke a wannan kauyen.

Bayan ya karbi Musuluncin, Fasto Michael ya sauya sunansa zuwa Muhammad.


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia