Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Kalli Hoton Jarumi Sadiq Sani Sadiq Tare Da Matarsa Da 'Yayansa

Kalli Hoton Jarumi Sadiq Sani Sadiq Tare Da Matarsa Da 'Yayansa

Kalli Hoton Jarumi Sadiq Sani Sadiq Tare Da Matarsa Da 'Yayan Guda Biyu


Jarumi Sadiq Sani Sadiq daya ne daga cikin fitattun jarumai a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood

Kuma Jarumi a fagen Fina Finan Hausa na barkwanci wanda ake yiwa lakabi da Comedy.

Jarumin ya wallafa wannan Hoton ne a shafin sa na instagram, duk da cewa ba wannan karon farko da jarumin ke wallafa Hotunan saba a shafin nasa

Amma wannan Hoton na daban ne domin kuwa yayi matukar jan hankali da yawa daga cikin masoyan jarumin inda suka yita bayyana ra'ayin su a karkashin Hoton tare da yiwa jarumin fatan alkhairi da addu'oi

Inda yanzu haka jarumin yake da 'Ya' ya biyu daya Mace Mai Suna Nana Asma'u, Da kuma na Miji mai suna Asad.

Asad Sadik Sani Sadik
ASAD

NANA ASMA'U
Share this


HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By Faisal Abbas NG