HOTUNA : An Karrama Ali Artwork Tare Da Hon Gudaji Kazaure


HOTUNA : An Karrama Ali Artwork Tare Da Hon Gudaji Kazaure


Sudai wadan nan hotunan an dauke sune a wajan wani taron karramawa mai suna KDcawards inda aka karrama fitattun mutanen guda biyu Ali Artwork da kuma Hon Gudaji Kazaure

Wanda hakan yayi sanadiyyar haduwan su a karo na biyu tun bayan karbar wata gagarumar kyautar karramawa da suka karba na Arewa Creative IndustryHausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia